Shahararren dan wasan Hausa Ali Nuhu ya shaida wa BBC cewa ba sabon abu ne 'yan fim su shiga harkokin siyasa ba, kamar yadda yanzu 'yan wasan Hausa suke yi. Dan wasan ya bayyana mana hakan ne a wata ...