Majalisar Dinkin Duniya ta sake amincewa da bukatar tsagaita wuta nan take ba kuma tare da wani sharadin ba a Zirin Gaza.